settings icon
share icon
Tambaya

Tada marmarin jima’i- ya zama zunubi ne bisa ga Littafi Mai Tsarki?

Amsa


Littafi Mai Tsarki takamaimai bata taɓa ambaton tada marmarin jima’i zunubi ne ba. Babu tambaya, duk da haka, kamar ko ayyuka masu kaiwa ga tada marmarin jima’i zunubi ne ba. Tada marmarin jima’i shine sakamakon ƙarshe na tunanin muguwar sha’awa, rura ma’amalar maza da mata, da/ko kuma surorin batsa. Waɗannan al’amura ne ake bukata a magance su. Idan zunubin muguwar sha’awa da na batsa an yashe su da yin nasara akansu – al’amarin tada marmarin jima’i zai zama da zance ba kome ba ne.

Littafi Mai Tsarki ta gaya mana mu kauce har ma kammanin fasiƙanci (Afisawa 5:3). Ban ga yaya ne tada marmarin jima’i zai ci gwadawa nan ba. Yawanci lokatai gwaji mai kyau ko wani abu zunubi ne shine ko kuwa zaka zama da fariya ka gaya ma wasu abin da ɗazu kayi. Idan ya zama abin da zai ruɗar da kai ko jin kunya game da shi idan wasu sun gano shi, a zama mai yiwuwa ainun cewa ta zama zunubi ne. Wata gwaji mai kyau shine a ƙudura ko zamu iya da gaske, da lamiri nagari, mu tambayi Allah yasa albarka da morar wata aiki takamaimai don manufofin kansa mai kyau. Ban yi tunani tada marmarin jima’i ya isa zama wani abin da zamu iya “yi burga” da ita ko dai a iya gode wa Allah ba.

Littafi Mai Tsarki tana koyar mana, “To, duk abin da kuke yi, ko ci, ko sha, kuyi kome saboda ɗaukakar Allah” (1Korantiyawa 10:31). Idan akwai ɗaki don shakka kan ko ya gamshi Allah, sa’anan ya zama mafi kyau mu bar yin ta. Tabbatacce kam akwai ɗaki don shakka game da tada marmarin jima’i. “Ashe, baku sani ba. Jikinku haikali ne na Ruhu Mai Tsarki wanda ke zuciyarku, wanda kuka samu a gun Allah? Ai, ku ba mallakar kanku ba ne. Sayen ku aka yi da tamani. To, sai ku ɗaukaka Allah da jikinku” (1Korantiyawa 6;19). Wannan babbar gaskiya kamata ya sami ainihin shafa kan abin da muke yi da inda muke tafiya da jikunanmu. Haka, bisa hasken waɗannan ƙa’idoji, tabbatacce zan faɗa cewa tada marmarin jima’i ya zama zunubi ne bisa Littafi mai Tsarki. Ban gaskata cewa tada marmarin jima’i mai gamsarwa ne ga Allah ba, ka guje kammanin fasiƙanci, ko a ci gwadawar Allah ta samun galaba akan jikunanmu.

English



Koma zuwa shafin gida na Hausa

Tada marmarin jima’i- ya zama zunubi ne bisa ga Littafi Mai Tsarki?
© Copyright Got Questions Ministries